Kasashen Afrika 2 suka habbaka labarai – Lai Muhammed

Ministan yada labarai da al’adu na kasar nan Lai Mohammed ya bayyana cewa kasashe 2 ne kawai cikin 54 dake nahiyar mu ta Afrika suka koma watsa labarai ta hanyar zamani na digital.

Ministan yayi wannan bayani ne a wurin taron African Digital TV Development na 6 a garin Beijing, China.


Read all

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.